Labari
ADC Ta Jihar Filato Ta Gabatar da Kele a Matsayin Mataimakiyar Dan Takarar Gwamna a Zaben 2027
Daga Asile Abel, Jos Jam’iyyar African Democratic Congress, ADC, a Jihar Filato, ta gabatar da Hon. Chundung Kele a matsayin mataimakiyar…
Gwamnatin Kebbi Ta Yi Karin Haske Kan Rashin Biyan Garkuwan Yauri Fansho da Garatuti
Al-Amin Musa, Zuru Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana cewa rashin biyan tsohon Gwamnan jihar na farko, Alhaji Abubakar Musa Garkuwan Yauri,…
Abdullahi Zuru Ya Bayyana Dalilan Tasirin Gwamna Idris A Masarautar Zuru
Brinkle FM ta labarto cewa Abdullahi Idris Zuru ya bayyana dalilan da yake ganin sun taimaka wajen ƙara tasirin Gwamnan Jihar Kebbi,…
Gwamnatin Kebbi Na Da Ikon Shawo Kan Matsalar Tsaro – Gwamna Idris
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa gwamnatinsa na da cikakken iko kan al’amuran tsaro a jihar, yana mai cewa bai…
Sanata Aliero Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Gaggauta Shiga Lamarin Hare-Haren ’Yan Bindiga A Kebbi
Sanata Muhammad Adamu Aliero ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ɗaukar matakan tsaro da agajin jin ƙai, biyo…
Mazauna Kebbi Sun Toshe Babbar Hanya Domin Zanga-Zangar Ƙaruwar Rashin Tsaro
Mazauna Jihar Kebbi sun toshe babbar hanyar Jega zuwa Kontagora a ranar Asabar domin nuna adawa da hare-haren da ake zargin ’yan…
Tinubu ya sanya gwamnonin hamayya biyu cikin kwamitin yaƙin neman zaɓensa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya saka gwamnonin hamayya biyu cikin kwamitin yaƙin neman zaɓensa na 2027. A ranar Laraba ne za…
