Rahoto
Gwamnatin Kebbi Za Ta Ƙarfafa Tsaro A Sakaba Da Masarautar Zuru
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi alƙawarin ɗaukar ƙarin matakan tsaro a Ƙaramar Hukumar Sakaba da Masarautar Zuru, biyo bayan hare-haren…
Gwamnatin Kebbi Na Da Ikon Shawo Kan Matsalar Tsaro – Gwamna Idris
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa gwamnatinsa na da cikakken iko kan al’amuran tsaro a jihar, yana mai cewa bai…
Majalisar Dattawa Ta Bukaci A Ɗauki Matsalar Tsaro A Kebbi A Matsayin Gaggawar Ƙasa
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki matsalar tsaro da korar al’umma daga muhallansu a Jihar Kebbi a matsayin…
An naɗa Maikatanga alƙali a gasar ƴanjarida masu binciken ƙwaƙwaf
Cibiyar ƴanjarida masu binciken ƙwakwaf ta Wole Soyinka, ta naɗa fitaccen ɗan jarida mai ɗaukar hoto,Sani Mohammed Maikatanga, a matsayin ɗaya…
Rahoton UNDP Ya Sanya Kebbi A Sahun Jihohin Da Talauci Ya Fi Kamari A Najeriya
Wani rahoton Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ya sanya Jihar Kebbi a sahun gaba cikin jihohin Najeriya da ke…
Tsofaffin sojojin Najeriya na zanga zangar lumana na neman ƙarin kuɗin fansho
Tsofaffin sojojin Najeriya sun toshe kofar shiga ofishin Hukumar Kula da Fanshon Sojoji da ke babban birnin ƙasar Abuja a ranar Talata,…
Amurka ta sanya Najeriya cikin ƙasashen da ta zarga da tilasta wa yara shiga ƙungiyoyin ƴanbindiga
Amurka ta sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da take zargi da amfani da yara wajen yin yaƙi ƙarƙashin dokar hana ɗaukar yara…
