Gwamnatin Kebbi Za Ta Ƙarfafa Tsaro A Sakaba Da Masarautar Zuru
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi alƙawarin ɗaukar ƙarin matakan tsaro a Ƙaramar Hukumar Sakaba da Masarautar Zuru, biyo bayan hare-haren…
Gwamnatin Kebbi Na Da Ikon Shawo Kan Matsalar Tsaro – Gwamna Idris
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa gwamnatinsa na da cikakken iko kan al’amuran tsaro a jihar, yana mai cewa bai…
Majalisar Dattawa Ta Bukaci A Ɗauki Matsalar Tsaro A Kebbi A Matsayin Gaggawar Ƙasa
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki matsalar tsaro da korar al’umma daga muhallansu a Jihar Kebbi a matsayin…
Sanata Aliero Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Gaggauta Shiga Lamarin Hare-Haren ’Yan Bindiga A Kebbi
Sanata Muhammad Adamu Aliero ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ɗaukar matakan tsaro da agajin jin ƙai, biyo…
An naɗa Maikatanga alƙali a gasar ƴanjarida masu binciken ƙwaƙwaf
Cibiyar ƴanjarida masu binciken ƙwakwaf ta Wole Soyinka, ta naɗa fitaccen ɗan jarida mai ɗaukar hoto,Sani Mohammed Maikatanga, a matsayin ɗaya…
Za a ci gaba da rufe filin jirgin saman Riyadh saboda hare haren Houthi – Saudiyya
Hukumomin ƙasar Saudiyya sun ce filin jirgin saman ƙasa da ƙasa da ke birnin Riyadh zai ci gaba da kasancewa a rufe…
Tattalin arziƙin duniya ya nuna juriya na ban mamaki – IMF
Yayin da yaƙin da ake yi a Gabas ta Tsakiya ke ci gaba da kawo cikas ga samar da makamashi da sauran…
Jami’an shige da fice na Amurka sun kai samame gidan ‘yar majalisa Ilhan Omar
Jami’an shige da fice na Amurka sun gudanar da bincike a gidan ‘yar majalisar dokokin Amurka daga jihar Minnesota, Ilhan Omar, a…
Rahoton UNDP Ya Sanya Kebbi A Sahun Jihohin Da Talauci Ya Fi Kamari A Najeriya
Wani rahoton Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ya sanya Jihar Kebbi a sahun gaba cikin jihohin Najeriya da ke…
Tsofaffin sojojin Najeriya na zanga zangar lumana na neman ƙarin kuɗin fansho
Tsofaffin sojojin Najeriya sun toshe kofar shiga ofishin Hukumar Kula da Fanshon Sojoji da ke babban birnin ƙasar Abuja a ranar Talata,…
